FA’IDAR NONON UWA: UNICEF Bauchi field office advocates for exclusive breastfeeding in the one hundred days of Young children.
Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO da asusun UNICEF sun yi Kira ga gwamnatocin duniya da su cigaba da wayar da kan al’umma game da mahimmancin shayar da jarirai nono uwa zalla na tsawon akalla watanni shida bayan haihuwa. Shugabanin sun ce yin haka zai taimaka wajen ceto rayukan yara sama da 820,000 dake mutuwa […]
