MASARAUTAR HUBA TA NADA HAKIMAI BAKWAI, YAYIN DA TA KARYATA SUNAYEN BOGI DA KE YAWO.
Daga Bamanga Abdullahi Gombi Majalisar Masarautar Huba da ke Jihar Adamawa ta sanar da nadin Hakimai bakwai na dindin domin cike guraben da babu Hakimai a masarautar. Nadin ya biyo bayan amincewar Gwamnan Jihar Adamawa, Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri. A cikin wata sanarwa da Ke failed da Sa Gannon Sakataren Majalisar Masarautar, Alhaji Abba […]
